You are on page 1of 4

Babban goro

- Babu abinda babu na jin daɗin rayuwar duniya, babun ce kurum babu.
- karatu mai suna karatu, sun yi shi har sun ƙure biro, idan har ana ƙurewa
- Ga kyau ga kyan hali, ga nutsuwa da rashin son wasa
- kasan an ce: "tsira da mutunci ya fi tsira da kuɗi"
- ALLaH, buwaya gagara misali, mai yiwa bawa baiwa da abin da bai isa ya bawa kansa ba
- Sannan ta ja bakinta ta tsuke bata gayawa kowa ba
- To ina ruwan Allah !
- jikinta na fidda wani irin sihirtaccen ƙamshi
- Har ta karaso gabanshi
- rubutun lahaula , da su ƙaiƙayi koma kan masheƙiya
- shekara kwana ga mai yawan rai
- Ba'a fiya shiga shirginta
- ta zaɓi rayuwar kaɗaici
- mu kwana mu wuni
- in ka nutsu
- Ai in da alƙawari ruwa bazai dafa kifi ba
- mai sanya zuciyar ɗiya namiji cikin soyayya ta babu gaira babu dalili
- Maigidan da babu awo babu cefane.
- Ta-robar, Ina ta-ƙarfen ne?
- zancen banza ne wannan!
- Sai dai shi zaharaddeen wankan tarwaɗa ne mai kyawawan idanu, farare ƙal manya masu
Cikenan da ilhami
- Ga shi yau ya tsinci kansa cikin wani al'amari mai GIRMA akan ɗiyar shi, duk da cewa ya san
bakin rijiya ba wajen wasan yara bane
- Na kasa ne, tunani na neman mayar dani mara lafiyar ƙarfi da yaji.
- Sai hira ta ɓarke
- Suna hira mai cin rai a waya
- Ta haɗa 'dinner ' mai rai da motsi
- Ga bokon, ga iya wanka, sannan ga mahaɗin su wato kyau .
- sun maƙale a waya ana ta yiwa MTN da GLO ciniki na fitar hankali.
- ko faɗa su kai a Junansu, Kashewa suke su rufe ba wanda ya ji ba wanda ya gani
- Maminmu, lafiya kika zuba wannan uban tagumi? Har na shigo baki san na shigo ba.
- Wa ya taɓo min babyna?
- Gyara min kalaman ki Zainabu,
- Bakin rijiya ba wajen wasan yara bane.
- Saboda kankanba da neman wuce gona da iri ko saboda mene?
Ai babban goro sai da magogin ƙarfe! Kuma tuwon girma, Miyarsa nama.
- Zahradeen mutum ne har mutum, Mai nagarta, da daraja
- Mafarki mai daɗi , Irin wanda ɗan Adam kan yi, ya farka yana mai cizon yatsar kasancewarsa
reality
- Kayya! Ba a nan take ba!
- Sanyi Yaya? A wannan uban zafin da ake zabgawa? Ko dai baka da lafiya?
- Ta ƙara girma, ta ƙara kyau, ta ƙara gogewa.
- Amma ai wata kusan...... Hausawa suka ce "ta fi wata "
- Saukowa daga Matattakalar bene
- ya yi arba da Imam Ba zato Ba tsammani
- Girkinki mai sawa mutum ya manta sunan sa
- ita ƴar mulkin tana ɗaki ko fitowa ba ta yi ba
- Ta ina Allah ya rage Ka da ɗiya mace ba za ta so ka ba?
- Gidan a cike yake taf, Ba masaka tsinke
- Lallai kowa ya samu rana sai ya yi shanya
- ƙwansu da ƙwarƙwatarsu suna cikin
- ... Amma juyin duniya sun ce ba za su yi Kwalliya ba.
- Kunnen uwar shegun da ya yi da ita
- taɓɗijan!
- Ina ruwan ka? Mun fi kusa, wai harshe da haƙori
- Sun yi kyau har sun gaji
- Bana son musu, bana son godiya
- Ki iya bakin ki Marwah
- Ki rage ɗaukan duniya da faɗi. Kuma ki daina ɗaukar rayuwa da zafi.
- inda ba za tozarta ki ba
- Tuni nasihar Shahida ta bi ta bayan kunnen ta
- ka gama tsallake siraɗin rayuwa
- Allah ɗaya, gari bam-bam!
- Ciwon kana so ba a sonka matuƙar ciwo ne da shi
- Waye? "Idon matambayi ne"
- Ina ma ana maida hannun agogo baya?
- don baya son ya gan karyewar zuciyarshi
- Matattakalar bene
- Ko kamin su dawo Rai baƙon duniya ya yi halinsa
- Allah Ka ji ƙan MAZAN JIYA
- Ki yi haƙuri Safah, Allah da Ya bamu Alhaji ya Karɓe shi
- Duk abinda ya faru ga bawa muƙaddari ne daga Allah, Kuma Allah yana sane da shi, Sai ake so
bawa ya ƙarɓi wannan ƙaddara da hannu bibbiyu. ya godewa ni'imomin Ubangiji a gare shi,
Amma ba ya yi ta kuka ba.
- Tunanina da ƙarfin zuciyata sun kasa ɗauka
- yayi ta maza inji mata.
- Daddy Uba ne da babu kamar sa
- Yana tsaya tsayin-daka wajen inganta rayuwarsu ta kowacce hanya
- Ya tafi ya barsu a inda ya same su, ya tafi inda abinda ka shuka Kaɗai jarinka
- Kukan kurciya jawabi ne, mai hankali Kaɗai ke ganewa
- matsanancin tausayin su yake ji
- Shuru-shuru ba ta fito ba, ta bashi sai haɗiyar miyau yake
- Can sai gata ta fito da plate a hannunta zata wuce ɗakinta, Sai ya sha gabanta
- Ni baki bani ladan ganin ido ba!
- Ban girka da kai ba.
- auren mu babu rabuwa (mutu -ka -raba - ne)
- ita Soyayya baka saninta sai ta zo kanka
- Mutum ne da ya san sirrin dressing
- Ni mahaɗin rayuwar ki na har abada ❤
- Babu laifi a cikin hakan. Kalleni ki more ❤
- sallaya
- Babban goro sai magogin karfe. ... takawarki lafiya matar Zahradeeniii. ❤
- Na bari, bazan kuma tuna baya ba. ❤
- Marwah, Allah ya barmu tare cikin Alherinsa, har zuwa ranar da muka daina numfashi
- in banda Allah wa zai maka irin wannan Kyauta?❤
- don baka san mai gobe zata haifar ba
- Ke ce BABAN GOROna, in ba ke ba kowanne GORO ƙarami ne a idona, ɗaci yake a bakina ❤
- Na barki, cikin ki ko nawa? ❤
- shawararka abar dubawa ce..
- Wayarta dake gefe ta yi kabbara
- Ba zan gaza komai a juriya cikin al'amarin ki ba, naci a kanki ba za su taɓa gazawa ba ❤
- na kira, kin ƙi dagawa, nayi msg kin ƙi replying ❤
- Safah pls give me a chance to free myself from this emotional torture❤
- Kalmar ba mai wuyar faɗi bace a baki,Amma mai girma ce a zuci, Ina son ki ne Safah ❤
- baya taɓa cewa eh, ya dawo ya ce a'ah
- Kai dai barta da kishi ❤
- digiri, mastas, da digiri na ƙololuwa
- Tana can da ƴaƴanta rututu
- Ya tafi da imaninta gaba ɗaya. ❤
- Tun kan a haifi uwar mai sabulu, Balbela take da farinta
- Ke kam anyi Muguwa! ❤
- Girki sai Arewa !❤
- miskilanci ta da zurfin cikinta
- Ya yi fushi dan abin da bai kai ya kawo ba
- Ke fa kullum a komai sai kin nuna ke ƴar fari ce, maza yanzu Lalleɓa su ake, balle zaratan
cikinsu ❤
- Na shiga uku ni Shu'aibu ❤
-hadari ya gangamo
- da su ka zo takanas domin halartar liyafar cin abinci, duk sun yi masaukinsu
- Ko murmushi baya yi, fuskarsa murtuk kamar hadari.
- Sai muzurai yake kamar ya ci babu
- Bar gani na rai a hannun Allah, har yanzu ina nan a Baɗijo na
- Tuni Mai kowa da komai Ya amshi abinSa
- wannan ba ƙaramar ƴar iska ba ce
- Ki yiwa bakin ki linzami
- Garin ko jikin?
- he kissed her, Tuni bakin masifa ya mutu. Sai dai Allah ya jiƙansa.❤
- Ya lura ita ma nata buhun bala'in yana nan yana jiransa
- Tuni ya gano bakin zaren al'amirin
- bai taka kara ya karya ba
- Ta yi kunnen uwar shegu dasu
- Shekaru sun tura.
- ƙwaƙwalwarshi na kara hautsinewa
- ta cike gurbin mata goma
- kai abin babu daɗi!
- Ya cire kawaici
- Bai rage ko ɗis ba
- Ta basu rabin - rabin ta ❤
- cikin halin ƙa-ƙa-ni-kayi
- Ai ni da ke mun fi tattabaru soyyaya
- Hanjin cikinsa ya hautsina
- Shari'a zamu yi ta a duniya nida Danejo da uwarta kuma zamu yi ta a Lahiya!
- yanar gizo (Internet)
- Wata Shari'ar ...... Sai a lahira!
- ɗaurin rai da rai (Life imprisonment)
- Lallai gaba da gabanta, wai aljani ya taka wuta.
- Yarinyar da ta juya duniyar rayuwarshi
- Ina ƙaunarsa ina tausayinsa yadda hatshena ba zai iya bayyanawa ba. ❤
- Wata sabuwa! In ji Maami
- Su da tsuntsu ya faɗo musu ƙasa gasasshe ai basu da ja
- ban cimmasu ba
- Ga samu, Ga rashi
- Da yake ita ma Ƴar Duniya ce .....
- EDD (Expected day of delivery)
- Wallahi na isa har nayi yawa (marriage)
- Beyond comment (Sunan wani ganyen shayi)
- An gudu ba tsira ba..... (Wato da dai saura)
- Ita mace komin girmanta ƴar lallashi ce da tarairaya (care and concern )❤
- halittar ƙirjinta(bosom)
- Bazawarin kan titi
- baiwar Allah
- Allah ya yi jagora
- My world has never met a person like u...

You might also like